IQNA - Hakim Ziyash, dan wasan Morocco na kungiyar Galatasaray ta Turkiyya, ya yi izgili da rashin kunya da magoya bayan kungiyar Maccabi ta Isra'ila suka yi a lokacin da suka tsere wa matasan Morocco a titunan Amsterdam.
Lambar Labari: 3492182 Ranar Watsawa : 2024/11/10
IQNA - Sarkin Denmark dake rike da tutar Falastinu ya bayyana goyon bayansa ga masu zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar Gaza.
Lambar Labari: 3491135 Ranar Watsawa : 2024/05/12
IQNA - A ci gaba da goyon bayan da kasashen duniya ke yi wa Palastinu da ake zalunta, al'ummar kasashe daban-daban na duniya tun daga Afirka har zuwa Turai sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza a farkon sabuwar shekara da kuma shagulgulan bikin sabuwar shekara ta hanyar daga hannu Tutar Falastinu.
Lambar Labari: 3490403 Ranar Watsawa : 2024/01/01
Tehran (IQNA) Dubban Falastinawa sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban an falastinu da ake yi taken zanga-zangar tutar Falastinu .
Lambar Labari: 3486091 Ranar Watsawa : 2021/07/10